Home murtala-sani-malumfashi
Written by
42 Articles0 Comments
Labarai

A Hana Hukumomin Leken Asiri Na FBI, DEA Sakin Bayanaina – Tinubu Ya Fada Wa Kotun Amurka

Shugaba Bola Tinubu, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, ya nemi wata kotun tarayyar Amurka da ta dakatar da sakin karin bayanan...

Kasuwanci

Gwamnatin Katsina Ta Ƙaddamar da Ayyukan Fasahar Intanet na “Fibre Optic’ ga Masu Amfani Da Shi

Gwamnatin jihar Katsina ta fara aiwatar da ayyukan fasahar sadarwa ta ‘fibre optic’ ga al’umma a matsayin wani ɓangare na inganta harkar sadarwa...

Siyasa

Wani Matashi Dan Gwagwarmaya A Katsina Ya Fice Daga Jam’iyyar APC

A jiya ne wani matashi dan gwagwarmaya a jam’iyar APC wanda aka fi sani da *Comrade Shehu Senior,* ya bar jam’iyar bayan ganawar...

Labarun Ketare

Dan Shugaban Uganda Na Son Ya Gaji Mahaifinsa

Ɗan shugaban ƙasar Uganda na son ya gaji mahaifinsa, wanda ya shafe kusan shekaru 40 yana mulkin ƙasar Shugaban rundunar sojin Uganda, Muhoozi...

Siyasa

Na Dauki Rasa Takarar Sanata A Matsayin Kaddara – Danjuma Goje

Me Zaku Ce Dangane Da Kalaman Tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje, Kamar Yadda BBC Ta Ruwaito, Cewa Shi Ya Dauki Rasa...

Labarun Ketare

Shugaban Kasa Mafi Tsufa Da Dadewa A Kan Mulki Ya Dawo Gida Bayan Dogon Zama A Kasashe Waje

Shugaban Kasa Mafi Tsufa Da Dadewa A Kan Mulki Ya Dawo Gida Bayan Dogon Zama A Kasashe Waje Shugaban kasar Kamaru, Paul Biya,...

Labarai

Tafiyar Da Mulki Ya Fi Wahala A Kan Kwace Shi – Janar Buratai (mai ritaya)

Kwace mulki ko gwamnati abu ne da ya fi kasancewa mafi sauki a kan tafyar da shi idan aka kwatanta da irin dimbin...

Labarai

_Gwamna Radda Ya Kaddamar Da Rabon Dubban Buhunan Kayan Abinci, Ya Nanata Kudurin Bunkasa Noma A jihar Katsina_

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, PhD, CON, ya kaddamar da rabon kayayyakin abinci ga al’ummar jihar mabukata. Ya kaddamar da rabon ne...

Siyasa

Yadda Aka Ci Zaben Osun Da Yadda Wasu Suka Fadi

Bayyana Gwamna Ademola Adeleke na Jam’iyyar Accord a hukumance da hukumar zabe ta kasa, INEC, ta yi a matsayin wanda ya lashe zaben...

Labarai

Dole Mu Jinjina Wa Shugaba Bola Tinubu Da Gwamna Dikko Radda – Farfesa Adamu Katsayal

Shugaban Jami’ar Sufuri ta Muhammadu Buhari da ke Daura, Farfesa Umar Adamu, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu da Gwamnan Jihar Katsina,...