Shugaba Bola Tinubu, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, ya nemi wata kotun tarayyar Amurka da ta dakatar da sakin karin bayanan da ke da alaka da binciken da aka yi a kansa a can baya, yana mai bayyana cewa fitar da bayanan tamkar take hakkinsa ne.
Menene Ra’ayinku?
Leave a comment