Home murtala-sani-malumfashi
Written by
42 Articles0 Comments
Uncategorized

*NFF Ta Kafa Kwamitin Binciken Dalilan Rashin Nasarar Super Falcons*

Hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya, NFF, ta kafa kwamitin binciken dalilan da suka haddasa ci bayan kwallon kafa a kasar, musamman...

Labarun Ketare

Afirka Ta Kudu Na Neman Dala Miliyan 18.5 Daga Najeriya, Ghana Da Sauransu

Afirka Ta Kudu Na Neman Dala Miliyan 18.5 Daga Najeriya, Ghana Da Sauransu Kasar Afirka ta Kudu na fuskantar turjiya daga kasashen Ghana...

Labarai

Rubzawar Gini Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Uwa Da ‘Ya’yanta Biyu A Kaduna

Wata mata da ‘ya’yanta biyu da suka hada da mai shekaru 5 da mai watanni 3 da haihuwa, sun rasa rayukansu bayan wani...

Siyasa

Zaben Osun: ADC Ta Yi Gargadi A Kan Shirin Kama Aregbesola

Jam’iyyar ADC ta ce ta samu rahotanni a kan shirin da ake na kama Sakataren ta na Kasa, Ra’uf Aregbesola kafin zaben gwamnan...

Labarai

Gwamnan Jihar Katsina Ya Yi Kiran Karfafa Hadin Gwiwar Hukumomi Da Inganta Jin Dadin Jama”a

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya yi kiran da a kara karfafa hadin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro tare da bunkasa walwala da...

Labarai

ABU Na Binciken Sahihancin Takardun Karatun Farfesa Abdullahi Abubakar

  Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, wato ABU, ta soma daukar matakan tabbatar da sahihancin takardun karatun daya daga cikin farfesoshinta, Arc....

LabaraiSiyasa

Alhaji Lawal Musa Daura Shi Ne Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa A Jam’iyyar APM (Mai Alamar Rogo)

A yanzu dai ta tabbata cewa tsohon dan takarar gwamnan jihar Katsina a karkashin jam’iyyar ADC, Lawal Musa Daura, ya fice fit daga...

LabaraiRohoto Na Musamman

Akwai Bukatar Shigowar Gwamnati Wajen Bunkasa Sana’ar Kayan Nauyi Domin Samar Da Ayyukan Yi Ga Matasa – Muhammad Kanada

An yi kira ga gwamnatin jihar Katsina a karkashin jagorancin Gwamna Dikko Umaru Radda da ta tallafa wa masu sana’ar kayan nauyi ta...

LabaraiRohoto Na Musamman

Kudaden Tallafa Wa Ilimi Da Ake Bai Wa Jihohi Da Abuja

Shin ko kun san cewa Shugaban Ƙasa ya bai wa kowace jiha aƙalla Naira biliyan 2.7 domin gina sabbin azuzuwa, gyara tsofaffin makarantu,...

LabaraiWasanni

Bayan Shekaru 30, Har Yanzu Ina Kan Jiran Ladar Ciwo Ma Najeriya Lambar Zinare A Atlanta – Bonfrere Jo

Tsohon Kocin Kungiyar Kwallon Kafar Najeriya, wato Dream Team, Johannes Bonfrere Jo, ya bayyana rashin jin dadinsa a kan har yanzu, bayan shekaru...