Home Labarai Gwamnatin Najeriya ta Fitar da Jerin Sunayen Jami’an Civil Defense da Aka Dakatar Saboda Mutuwar Matasa 37 a Neja
Labarai

Gwamnatin Najeriya ta Fitar da Jerin Sunayen Jami’an Civil Defense da Aka Dakatar Saboda Mutuwar Matasa 37 a Neja

Ministan Ma’aikatar kula da harkokin cikin gida ta kasar, Olubunmi Tunji-Ojo, ne sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar inda ya ce an dakatar da jami’ai 20 da ake zargi suna da hannu a mutuwar mutane 37 a jihar Neja.

Wannan kari ne a kan dakatarwar da aka riga aka yi wa kwamandan hukumar na jihar Neja, Suberu Anivie.
‎

Tunji-Ojo ya ce an dakatar da su ne bisa umarnin shugaban ƙasa Bola Tinubu, sannan aka kafa Kwamiti mai zaman kansa da zai gudanar da bincike kan lamarin.

Ga jerin Jami’an da aka dakatar har zuwa lokacin da za a kammala binciken;
‎

1. O/C Station Guard, SC Usman Isah Ndamaka
‎
‎2. Station Guard, ASCI Hassan Mohammed
‎
‎3. Station Guard, CCA Bala Mohammed
‎
‎4. Arresting Officer/O/C Investigation, CSC Oluwadare Sunday
‎
‎5. Arresting Officer, DCC Obafemi Elvis
‎
‎6. Arresting Officer, CSC Annas Shitto Lamino
‎
‎7. HOD INT/INV, DCC Philip Ajayi
‎
‎8. O/C Legal, ACC Barr. Stephen Tsado
‎
‎9. Day/Night Duty Officer, ASCI Alhassan Mohammed
‎
‎10. Guard Duty, IC Abdullahi Sale
‎
‎11. Guard Duty, IC Mohammed Sonfada
‎
‎12. Guard Duty, CAI Liman Abubakar
‎
‎13. Guard Duty, CAI Bala Usman
‎
‎14. Guard Duty, IC Mohammed Jiya
‎
‎15. Guard Duty, DSC Isah Suleiman
‎
‎16. Guard Duty, CAI Ahmed Wushishi
‎
‎17. Guard Duty, IC Sale Adamu

18. Guard Duty, IC Haruna Mohammed
‎
‎19. Guard Duty, ASCI Aliyu Sallah
‎
‎20. Guard Duty, CAI Isah Sanusi

Leave a comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Nada Sabbin Manyan Sakatarorin Din-Din-Din

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya amince da nadin sabbin...

‘Yan Najeriya Sun Yi Wa Shugaban INEC Ihu A Birnin London Na Kasar Ingila

Wasu yan Najeriya da suka gudanar da zanga-zanga a birnin Landan sun...

Gaisuwar Ban Gajiya Da Godiya A Gareku – Bishir Kabir Murja

Ni Hon. Bishir Kabir Murja, a madadina da iyalaina da ‘yan uwana,...

Aikin Tsaron Cikin Gida Na ‘Yan Sanda Ne Ba Sojoji Ba – Janar Christopher Musa

Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana cewa sojojin...