Me Zaku Ce Dangane Da Kalaman Tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje, Kamar Yadda BBC Ta Ruwaito, Cewa Shi Ya Dauki Rasa Tikitin Sake Takarar Kujerar Sanata A Matsayin Kaddara, Tare Da Ikirarin Cewa Gwamna Inuwa Yahaya Bai Isa Ya Yi Masa Ritaya Daga Siyasa Ba
Leave a comment